Actress best known for playing Willie Scott in Indiana Jones and the Temple of Doom. Her other films include Black Rain, Private Affairs, and Just Cause.
Before Fame She taught Special Education at Southern Boone County HS.
Trivia Her real name is Kathleen Sue Nail and she appeared in The Love Letter.
Family Life She married Steven Spielberg in October 1991. She has seven children: Jessica, Max, Theo, Sasha, Sawyer, Mikaela and Destry. Read More...
Wata mahaifiya ta yiwa 'yar ta gagarumar kyauta har ta fashe da kuka saboda murna
Ita rayuwa daman ance komai ka shuka to shi kuwa za ka girba kuma kowa kaga ya samu wani abu to rabon shi ne tsaga.
Wata mahaifiya ta yiwa 'yar ta gagarumar kyauta inda har 'yar ta fashe da kuka saboda tsanin murna da jin dadi.
Ita wannan mahaifiya daman ta saba yiwa 'ya'yanta irin wannan kyautar ta bazata domin su ma su ji dadi kamar yadda su ka saka ta murna. Read More...
Fitaccen Fasto a Najeriya, Elijah Ayodele ya bayyana irin wahalar da Bola Tinubu zai sha a hannun mutanen Arewa a 2027Fasto Ayodele ya ce shugaban zai fuskanci taron dangi daga 'yan Arewa wanda zai kawo masa cikas wajen neman tazarceAyodole ya yi magana kan yunkurin juyin mulki inda ya ce Ubangiji ba ya son hakan kuma ba zai bari hakan ya faru baAbdullahi Abubakar, Editan Legit Hausa ne ta bangaren siyasa, kasuwanci da al'amuran yau da kullum, ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku. Read More...